Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,152,721 members, 7,816,970 topics. Date: Friday, 03 May 2024 at 09:36 PM

Learn How To Speak Hausa Here - Culture (5) - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Culture / Learn How To Speak Hausa Here (252285 Views)

Any Regret Not Knowing How To Speak Your Dialect? / Learn How To Speak Hausa In A Week / Nairaland Official Igbo, Hausa and Yoruba Dictionary (2) (3) (4)

(1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) ... (18) (Reply) (Go Down)

Re: Learn How To Speak Hausa Here by Timijo(m): 6:10pm On Nov 12, 2012
begwong:
wouldnt b suprised if those arent d kinda words u sef learnt wen you start to learn 'any' language!
No. I was born into d language.
Re: Learn How To Speak Hausa Here by begwong: 6:10pm On Nov 12, 2012
Eze Promoe: Please someone should tell me the meaning of 'BAN NI GIDI' in English.

And somebody should tell me the meaning of 'let's go and bomb that place' undecided I know why i dey ask o, incase them reach my area o, make i know when i suppose run. cheesy
yr 1st qtn,incoherent
2nd,if u read frm d begining,someone askd same and i said the interpretation of anything dat has to do wwit bomb is only available in Arabic
شسساجمث!
Re: Learn How To Speak Hausa Here by emilyone(f): 6:10pm On Nov 12, 2012
Timijo: Yau she ne kin fita a cikin asibiti ma su n ciwo n kai? Har yan zu ba ki da lafia.
akuya banza kowo i ! ka chi duri uwanka na? dan iska yaro!
Re: Learn How To Speak Hausa Here by Nobody: 6:12pm On Nov 12, 2012
freecocoa: Ba na cikin, anma berem ta na nima wende zai chi gindin ta undecided
kai na I dariya sosai! Kai freecocoa walahi ina jin hausa ama ba sosai bah.am gonna be lost here o.I don't seem to understand hausa so much.
Re: Learn How To Speak Hausa Here by begwong: 6:12pm On Nov 12, 2012
Timijo: No. I was born into d language.
ok,sannu !
Re: Learn How To Speak Hausa Here by Nobody: 6:15pm On Nov 12, 2012
freecocoa: Ka mai de hankalin ka fah.
yi haƙuri 'freecocoa', amma dai gaskiya yakamata ki daina maganar banza musamman ma tunda kin ce kina da aure. Ki bar masu son iyawa su koya. Tunda ke kin ɗan iya. A ina kike da zama a Arewa?
Re: Learn How To Speak Hausa Here by freecocoa(f): 6:17pm On Nov 12, 2012
abdulkayus:

hmmm, freecocoa, da ma kin iya yaren bahaushe?
N' na giya maka zen kace ka tongue
Re: Learn How To Speak Hausa Here by begwong: 6:19pm On Nov 12, 2012
freecocoa: Ni na yi aure, miji na ya yishe ni.
to yaya kika tayarr da irrin wannan zance a wannan dandali?
ban yarda ba,karya kike preekoko
Re: Learn How To Speak Hausa Here by Nobody: 6:20pm On Nov 12, 2012
Kaman kun samu wurin gulman bura da duri grin grin
Re: Learn How To Speak Hausa Here by Nobody: 6:20pm On Nov 12, 2012
berem: kai na I dariya sosai! Kai freecocoa walahi ina jin hausa ama ba sosai bah.am gonna be lost here o.I don't seem to understand hausa so much.
hehehe. .did u knw wat she said about u?
Re: Learn How To Speak Hausa Here by Nobody: 6:21pm On Nov 12, 2012
Any Idoma Benue State in the house!!!!!!!!!!!!!1

oyi/ochanya pls i'm in dire need to speak idoma, any idoma folk in nairaland. plssssssssssssss oooooooooooooooo rescue you son kocho!
Re: Learn How To Speak Hausa Here by Timijo(m): 6:22pm On Nov 12, 2012
emilyone:
akuya banza kowo i ! ka chi duri uwanka na? dan iska yaro!
Ba ki da girmama ko? Haka ne ki na yi n magana da iyaye da mujji n ki ko
Re: Learn How To Speak Hausa Here by freecocoa(f): 6:24pm On Nov 12, 2012
Zarian5:
yi haƙuri 'freecocoa', amma dai gaskiya yakamata ki daina maganar banza musamman ma tunda kin ce kina da aure. Ki bar masu son iyawa su koya. Tunda ke kin ɗan iya. A ina kike da zama a Arewa?
undecided
Na wa for you o.
Ya ka na magana kaman ba ka sen
Wasa ne ni ke? Me za ka yi de gurin zama na?
Re: Learn How To Speak Hausa Here by begwong: 6:24pm On Nov 12, 2012
seriallink: Kaman kun samu wurin gulman bura da duri grin grin
haba kai kuma.
Menene na pallasa?
Re: Learn How To Speak Hausa Here by begwong: 6:28pm On Nov 12, 2012
JABOO55: Any Idoma Benue State in the house!!!!!!!!!!!!!1

oyi/ochanya pls i'm in dire need to speak idoma, any idoma folk in nairaland. plssssssssssssss oooooooooooooooo rescue you son kocho!
go create another idoma thread_Anyaa oo!
Re: Learn How To Speak Hausa Here by messiah(m): 6:28pm On Nov 12, 2012
Abun mamaki yawancin wadanda suke koyar da Hausan ba hausawa bane. Yau ga ikon Allah!
Na san akwai wadanda tsakaninsu da Allah da gaske suke suna son koyar harshen Hausa, amman da yawa akwai marasa kirki wadanda zasu maida wannan zauren tattaunawar wajen kabilanci. Alamar cewa kawunarmu ba a hade suke ba a wannan kasar. Allah kawo mana hadin kai da zaman lafiya a wannan kasar, amin.

1 Like

Re: Learn How To Speak Hausa Here by freecocoa(f): 6:28pm On Nov 12, 2012
begwong:
to yaya kika tayarr da irrin wannan zance a wannan dandali?
ban yarda ba,karya kike preekoko
za ka yarda fah.cheesy
Re: Learn How To Speak Hausa Here by Nobody: 6:29pm On Nov 12, 2012
Toh na shigo cheesy
Re: Learn How To Speak Hausa Here by abdulkayus(m): 6:29pm On Nov 12, 2012
freecocoa: N' na giya maka zen kace ka tongue

haha, atleast u are tryin, kina kokari sosai, am also nt a hausa native, bt i can speak and write in it very wel
Re: Learn How To Speak Hausa Here by AMINSCO(m): 6:30pm On Nov 12, 2012
Yaro. Boy
Yarinya girl
Mutum human being
Aski barbing
Gaisuwa greetns
Kofa door
Waya phone
Gado bed
Wanka bath
Mutuwa dead
Re: Learn How To Speak Hausa Here by Nobody: 6:30pm On Nov 12, 2012
emilyone: whats the interpretation of
dan izka

hope the spelling is right
.........air pikin......as in son of d air....used to say one is a thug or anything bad sha....itz derogatory
Re: Learn How To Speak Hausa Here by Timijo(m): 6:31pm On Nov 12, 2012
messiah: Abun mamaki yawancin wadanda suke koyar da Hausan ba hausawa bane. Yau ga ikon Allah!
Na san akwai wadanda tsakaninsu da Allah da gaske suke suna son koyar harshen Hausa, amman da yawa akwai marasa kirki wadanda zasu maida wannan zauren tattaunawar wajen kabilanci. Alamar cewa kawunarmu ba a hade suke ba a wannan kasar. Allah kawo mana hadin kai da zaman lafiya a wannan kasar, amin.
Kai ne baushe
Re: Learn How To Speak Hausa Here by abdulkayus(m): 6:32pm On Nov 12, 2012
messiah: Abun mamaki yawancin wadanda suke koyar da Hausan ba hausawa bane. Yau ga ikon Allah!
Na san akwai wadanda tsakaninsu da Allah da gaske suke suna son koyar harshen Hausa, amman da yawa akwai marasa kirki wadanda zasu maida wannan zauren tattaunawar wajen kabilanci. Alamar cewa kawunarmu ba a hade suke ba a wannan kasar. Allah kawo mana hadin kai da zaman lafiya a wannan kasar, amin.

kana da gaskiyarka. A addua'ar ka, zan ce amin summa amin
Re: Learn How To Speak Hausa Here by begwong: 6:32pm On Nov 12, 2012
freecocoa: za ka yarda fah.cheesy
tukuna dai preekoko(hausa version)
Re: Learn How To Speak Hausa Here by Nobody: 6:33pm On Nov 12, 2012
ina sonki.......i love u!!!!!!!!!!
Re: Learn How To Speak Hausa Here by Nobody: 6:33pm On Nov 12, 2012
ina sonki.......i love u!!!!!!!!!! Bura........d!ck
Re: Learn How To Speak Hausa Here by begwong: 6:34pm On Nov 12, 2012
hornipipe: Toh na shigo cheesy
sannu da zuwwwa.
mai ka kawo mana a wannan zaure?
Re: Learn How To Speak Hausa Here by Debrothz(m): 6:37pm On Nov 12, 2012
9IC TOPIC.

2 Likes

Re: Learn How To Speak Hausa Here by Nobody: 6:39pm On Nov 12, 2012
begwong:
haba kai kuma.
Menene na pallasa?

Toh ba ga mata suna maganan chin gindi anan ba? Ai domin ba banning grin ba sai mu chigaba ba? grin
Re: Learn How To Speak Hausa Here by Nobody: 6:43pm On Nov 12, 2012
Zarian5:
hehehe. .did u knw wat she said about u?
no I didn't o! Am already lost in the thread. My brain wan kolo already.lol
Re: Learn How To Speak Hausa Here by freecocoa(f): 6:43pm On Nov 12, 2012
Zen da wo anjima.
Mu ka ma gurin de mun bari magana mu.
See y'all wink.

(1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) ... (18) (Reply)

Complaints And Notice Thread. Be Serious! / The Yoruba Oriki For Twin & Its Translation - Dedicated To Twins Worldwide. / Animals Names In Yoruba And Their English Meaning

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 22
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.